1

«اللهُمَّ بَاعِدْ بَيْنِي وَبَيْنَ خَطَايَايَ كَمَا بَاعَدْتَ بَيْنَ الْمَشْرِقِ وَالْمَغْرِبِ، اللهُمَّ نَقِّنِي مِنْ خَطَايَايَ كَمَا يُنَقَّى الثَّوْبُ الْأَبْيَضُ مِنَ الدَّنَسِ، اللهُمَّ اغْسِلْنِي مِنْ خَطَايَايَ بِالثَّلْجِ وَالْمَاءِ وَالْبَرَدِ»
{وهو من أدعية استفتاح الصلاة}

1-(Allahumma baa’id bainii wa baina khadaayayaya kama ba’adta bainal mashriqi walmagribi,Allahumma naqqini min khadaayaaya kama yanaqqis saubul abyadhu minaddanasi,Allahummagsilnii min khadaayaaya bissalji wai’maa walbardi)

Ya ubangiji ka nisanta tsakaninmu da tsakanin laifukana kamar yadda ka nisanta tsakanin Gabas da Yamma, Ya Ubangiji ka tsaftace ni daga kusakurai na kamar yadda kake tsafatace farar tufa daga Datti, Ya Ubangiji ka wanke ni daga laifuka na da qanqara da Ruwa da kuma Rava”

Kuma tana daga cikin Addu’o’in Sallah

1/16