1

«اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا عَمِلْتُ وَشَرِّ مَا لَمْ أَعْمَلْ»
{وهو أكثر دعاء النبي صلى الله عليه وسلم}

1-(Allahumma innii a’uzu bika min sharri maa’alimtu wa sharri maa lam a’alam)

Ya Ubangiji ni ina neman tsarinka daga Sharrin abunda na aikata da wanda ban aikata ba”

KUMA ITA CE MAFI YAWAN ADDU’AR MANZON ALLAH SAW

1/13