1

أَعُوذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ ١
﴿الْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ ٢ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ ٣ مَالِكِ يَوْمِ الدِّينِ ٤ إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ ٥ اهْدِنَا الصِّرَاطَ الْمُسْتَقِيمَ ٦ صِرَاطَ الَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ الْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا الضَّالِّينَ ٧﴾

قراءة سورة الفاتحة ٧ مرات


A karanta Suratul Fatiha sau Bakwai

Ina neman tsari da Allah daga Shaxan abun nesantawa daga Rahama.

Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai,Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu

Mai rahama, Mai jin ƙai;Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako.Kai muke bautawa, kuma Kai kadai muke neman taimakonKa,Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya.,Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba

.

0/7

1/12