1

(لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ)
{۱۰ مرات}

1-(La’ilaha’illallahu wahdahu la shariika lahu,lahul mulku walahul hamdu,wa huwa alaa kulli shai’in qadir)

Babu wani Ubangiji da ya cancanci a bauta masa da gaskiya sai Allah shi kadai bashi da abokin tarayya Mulki nasa ne haka ma godiya kuma shi mai iko ne akan komai.

SAU GOMA

0/10

1/12