1

«اللَّهُمَّ رَبَّنَا آتِنَا فِي الدُّنْيَا حَسَنَةً، وَفِي الآخِرَةِ حَسَنَةً، وَقِنَا عَذَابَ النَّارِ»
{وهو أكثر دعاء النبي صلى الله عليه وسلم}

1-(Allahumma rabbanaa aatinaa faddunyaa hasatan wafil aakhirati hasanatan,wa qinaa azaabannaari)

“Ya Ubangiji ka bamu Mai kyau a Duniya haka ka bamu mai kyau a Lahira, kuma ka tsare mu daga Azabar Wuta”.

KUMA TANA DAGA CIKIN ADDU’O’IN MANZON ALLAH S.A.W.

1/19