1
Ya kai Musulmi kai mabukac zuwa Ubangijinka… Wadatacce ne das hi Mai tsarki
Ga wasu Addu’o’I da suka zo daga Manzon Allah…Ka shirya karvarsu da Zuciyraka….. su Addu’o’I ne da suka tattare da dukkan Al-kairi, ka kiyayesu gwargwadon ikonka, sau dayawa wasu Addu’o’in sukan isar maka ga dukkan abunda kake bukata, saboda Addu’a ce da take da takaitattun lafazai amma kuma mai yalwar Ma’ana.
Babu abunda zai tauyeka a yinta sai halarto da zuciyarka, da qanqan da kai ga Ubangijinka..