Sakamakon bincike akan:ornamental key...

Gaba dayan fayalillikan da aka samosu:2

ADDU’AR AL-QUR’ANI

"Yã Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu kuma Ka tabbatar da sãwayenmu, kuma Ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai." [Al-baqara: 250]

ƙarin ...

ADDU’AR RUQYA

karanta Ayatal Kursiyyi sau xayaAllah, bãbu wani Ubangiji fãce Shi, Rãyayye, Mai tsayuwa da kõme, gyangyaɗi bã ya kãma Shi, kuma barci bã ya kãma Shi, Shi ne da abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa. Wane ne wanda yake yin cẽto a wurinSa, fãce da izninSa? Yana sanin abin da yake a gaba gare su da abin da yake a bãyansu. Kuma bã su kẽwayẽwa da kõme daga ilminSa, fãce da abin da...

ƙarin ...