8 (أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللهِ التَّامَّاتِ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ) 8-(A’uzu bikalimatillahit taammati min sharri maaqalaqa) Ina neman tsarin Allah da Kalmominsa cikakku daga sharrin abunda ya halitta ba zai cutar da kai ba