(بِاسْمِ اللهِ) (أَعُوذُ بِاللهِ وَقُدْرَتِهِ مِنْ شَرِّ مَا أَجِدُ وَأُحَاذِرُ)
{يضع يده على موضع الألم ويقول ۳ مرات "بِاسْمِ اللهِ" ثم يقول ٧ مرات "أَعُوذُ بِاللهِ وَقُدْرَتِهِ مِنْ شَرِّ مَا أَجِدُ وَأُحَاذِرُ"}
6-Bismillahi)(A’uzu billahi wa qud’ratihii min sharri maa ajidu wa’uhaaziru)
Da sunan Allah, ina neman tsarin Allah da ikonsa daga Sharrin abunda nake ji kuma nake tsoro”
Zai sanya Hannunsa a wurin ciwon kuma ya ce: Sau Uku Da sunan Allah sannan kuma y ace Sau bakwai “Ina neman tsari da Allah da ikonsa daga Sharrin abunda nake ji kuma nake tsoro”