8
- Ya Ubangiji ni ina neman tsarinka daga Sharrin abunda na aikata da wanda ban aikata ba” KUMA ITA CE...
- “Ya Ubangiji lallai ina neman tsarinka daga inyi shirka da kai kuma ina sane, kuma ina ne,man gafara...
- “Ya Ubangiji ni ina neman tsarinka daga gushewar Ni’amarka da juyawar lafiyarka, da kuma mamayar Aza...
- “Ya Ubangiji ni ina neman tsarinka daga Munanan Hakaye, da Ayyuka, da Son Raid a Rashin lafiya”
- “Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga wahalar Bala’I, da riskar tavewa, da Mummunan Qaddara, da Dariy...
- “Ya Ubangiji ni ina neman tsarinka daga gajiyawa, da kasala, da tsoro da Rowa, da tsufa, da Azabar Q...
- “Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga daga Damuwa da Baqin ciki, da Gajiyawa da Kasala da Rowa da tso...
- “Ya Ubangji ina neman tsarinka daga sharrin jina da Sharrin gani na, da Sharrin Harshena, da Sharrin...
- “Ya Ubangiji lallai ni ina neman tsarinka daga Fitinar Wuta, da Azabar Wuta, kuma ina neman tsari da...
- Ya Ubangiji ina neman tsarinka da buwayarka babu wani Ubangiji sai kai kada ka vatar da ni, kai ne r...
- “Ya Ubangiji ina roqonka tsari daga Al-Baras da Kuturta da Hauka da baki xayan cututtuka”
- Ya Ubangiji ni ina neman tsarinka daga mummunar Rana da Mummunan Dare, da Mummunan Awa, da Mummunan...
- Ina neman tsari da Allah daga Fitina abunda ya bayyana daga itada wanda ya vuya”