7

«اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الهَمِّ وَالحَزَنِ، وَالعَجْزِ وَالكَسَلِ، وَالبُخْلِ وَالجُبْنِ، وَضَلَعِ الدَّيْنِ، وَغَلَبَةِ الرِّجَالِ»

7-(Allahumma innii a’uzu bika minal hammi wal’hazani,wal’ajzi walkasali,walbukhli waljubni,wa dala’iddaini,wagalabatir rijaali)

“Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga daga Damuwa da Baqin ciki, da Gajiyawa da Kasala da Rowa da tsorro, da kuma rinjayar bashi, da rijayar Maza”

7/13