8
- “Ya Ubangiji ka bamu Mai kyau a Duniya haka ka bamu mai kyau a Lahira, kuma ka tsare mu daga Azabar...
- “Ya Ubangiji kayi mun gafara, kuma kaji qaina, kuma ka shiryar da ni kuma ka bani lafiya, kuma ka Az...
- “Ya ubangiji ka wadatar da ni da Halar xinka ga barin Haramun xinka, kuma ka wadata ni da Falalarka...
- “Ya Ubangiji Mai juya zukata ga ka karkatar da Zukatanmu kan biyayyarka” “Ya Mai juya zukata ga ka...
- “Ya Ubangiji ina roqonka daga cikin Al-kairi baki xayansa na yanzu da wanda zai zo a gaba wanda na s...
- “Ya Rayayye ya tsayayye, da Rahamarka nake neman xauki, ka ingantamun sha’ani na baki xayansa, kuma...
- “Ya Ubangiji ni Bawanka ne Xan bawanka Xan Baiwarka Makwarkwaxata tana Hanninka kuma Hukuncinka ya z...
- “Ya Ubangiji babu sauqi sai abunda kasanya shi Mai sauqi, kuma kaine Mai sanya Wahala sauqi idan kas...
- “Ya Ubangiji lallai ni ina roqonka shiriya da tsoron Allah, da kamewa da Wadata”.
- “Ya Ubangiji ka shiryar da ni kuma ka datar da ni”
- “Ya Ubangiji ka gyaramun Addini na wanda shi ne ginshiqin Al-amari na, kuma ka gyaramun Duniya ta wa...
- “Ya Ubangiji lallai kai Mai Afuwa ne to kayi mana Afuwa”
- Ya Ubangiji ka bani daga cikin tsoronka abunda zai kare tsakanina da savonka, da kuma biyayyarka abu...
- “Ya Ubangiji ka taimakeni kada ka taimaka a kaina, ka taimakeni kada ka taimaka akaina, ka xaukarmun...
- “Ya Ubangiji lallai ina roqonka Ayyukan Al-kairi, da barin Munanan Ayyuka, da San Miskinai, kuma kay...
- “Ya Ubangiji lallai ni ina roqonka sabati a cikin Al-amari, da Himma kan Shiriya, kuma ina roqonka A...
- “Ya Ubangiji ka shirye ni cikin nwaxanda ka shiryar, ka bani lafiya cikin waxanda ka bawa lafiya, ka...
- “Ya Allah, ina roqonka da ilimin ka na gaibu, da ikonka kan halittar ka, ka sa na yi rayuwa matuqar...
- “Ya Ubangiji ina roqonka lafiya a Duniya da Lahira, Ya Ubangiji ina roqonka Afuwa da lafiya a duniya...