«اللهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ مِنَ الْخَيْرِ كُلِّهِ عَاجِلِهِ وَآجِلِهِ، مَا عَلِمْتُ مِنْهُ وَمَا لَمْ أَعْلَمْ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنَ الشَّرِّ كُلِّهِ، عَاجِلِهِ وَآَجِلِهِ مَا عَلِمْتُ مِنْهُ، وَمَا لَمْ أَعْلَمْ، اللهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ مِنْ خَيْرِ مَا سَأَلَكَ عَبْدُكَ وَنَبِيُّكَ مُحَمَّدٌ (صلی الله علیه وسلم)، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا عَاذَ مِنْهُ عَبْدُكَ وَنَبِيُّكَ، اللهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْجَنَّةَ وَمَا قَرَّبَ إِلَيْهَا مِنْ قَوْلٍ أَوْ عَمَلٍ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنَ النَّارِ وَمَا قَرَّبَ إِلَيْهَا مِنْ قَوْلٍ أَوْ عَمَلٍ، وَأَسْأَلُكَ أَنْ تَجْعَلَ كُلَّ قَضَاءٍ تَقْضِيهِ لِي خَيْرًا»
{وهو من جوامع الدعاء وكوامله}
“Ya Ubangiji ina roqonka daga cikin Al-kairi baki xayansa na yanzu da wanda zai zo a gaba wanda na sani da wanda bansani ba kuma ina neman tsarinka daga Sharri baki xayansa, na yanzu da wanda zai zo a gaba wanda nasani da wanda ban sani ba,Ya Ubangiji ina roqonka Alkairin da Manzon Annabi Muhammad ya roqeka, kuma ina neman tsarinka daga abunda Anabi Muhammadu Manzonka ya nemi tsarinka, Ya Ubangiji ina roqonka Al-janna da duk abunda zai kusantani zuwa ga ita na aiki ko Magana, kuma ina neman tsarinka daga Wuta da duk abunda zai kusanta ni zuwa gare ta na Magana ne ko aiki, Kuma ina roqonka ka sanya dukkan abunda ka hukunta shi gare ni ya zamanto Al-kairi a gare ni”.
KUMA YANA DAGA CIKIN ADDU’O’IN DA SUKA TARE ADDU’O’I