«اللَّهمَّ اكفني بِحلالِكَ عن حرامِكَ، وأغنِني بِفَضلِكَ عَمَّن سواكَ»
{وهو دعاء لقضاء الدَّين}
3-(Allaahummakfini bi halaalika an haraamika,wa agnini bi fadhlika an man siwaaka)
“Ya ubangiji ka wadatar da ni da Halar xinka ga barin Haramun xinka, kuma ka wadata ni da Falalarka daga barin waninka”
KUMA ITA CE ADDU’AR BIYAN BASHI