2

«اللهُمَّ اغْفِرْ لِي، وَارْحَمْنِي، وَاهْدِنِي، وَعَافِنِي، وَارْزُقْنِي»
{وهو دعاء يجمع خيري الدنيا والآخرة}

2-(Allahummag fir lii,warham nii,wahdini,wa aafinii,warzuqnii)

“Ya Ubangiji kayi mun gafara, kuma kaji qaina, kuma ka shiryar da ni kuma ka bani lafiya, kuma ka Azurtani”.

KUMA ITA CE ADDU’AR DATA TARE ALKAIRAN DUNIYA DA LAHIRAI

2/19