18

«اللَّهُمَّ بِعِلْمِكَ الْغَيْبَ، وَقُدْرَتِكَ عَلَى الْخَلْقِ، أَحْيِنِي مَا عَلِمْتَ الْحَيَاةَ خَيْرًا لِي، وَتَوَفَّنِي إِذَا عَلِمْتَ الْوَفَاةَ خَيْرًا لِي، وَأَسْأَلُكَ خَشْيَتَكَ فِي الْغَيْبِ وَالشَّهَادَةِ، وَكَلِمَةَ الْإِخْلَاصِ فِي الرِّضَا وَالْغَضَبِ، وَأَسْأَلُكَ نَعِيمًا لَا يَنْفَدُ، وَقُرَّةَ عَيْنٍ لَا تَنْقَطِعُ، وَأَسْأَلُكَ الرِّضَاءَ بِالْقَضَاءِ، وَبَرْدَ الْعَيْشِ بَعْدَ الْمَوْتِ، وَلَذَّةَ النَّظَرِ إِلَى وَجْهِكَ، وَالشَّوْقَ إِلَى لِقَائِكَ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ ضَرَّاءَ مُضِرَّةٍ، وَفِتْنَةٍ مُضِلَّةٍ، اللَّهُمَّ زَيِّنَّا بِزِينَةِ الْإِيمَانِ، وَاجْعَلْنَا هُدَاةً مُهْتَدِينَ»

18-(Allahumma bi’ilmikal gaiba,wa qudaratika alal khalqi,ahyinii maa alimtal hayaata khairan lii,wa tawaffanii izaa alimtal wafaata kairan lii,wa as’aluka khashyataka fil gaibi wash shahaadati,wa kalimatul ikhlaasi fir ridha wal gadhabi,wa as’aluka na’iman laa yanfadu,wa qurrata ainin laa tanqadhi’u,wa as’alukar ridha’a bil qadha’I,wa bardal aishi ba’adal mauti,wa lazzatin nazri ilaa wjhika,wash shauqa ilaa liqaa’ika,wa a’uzu bika min dharraa’a mudhirratin,Allaahumma zayyinnaa bi ziinatil iimaani waj’alna hudaatu muhtadiina)

“Ya Allah, ina roqonka da ilimin ka na gaibu, da ikonka kan halittar ka, ka sa na yi rayuwa matuqar rayuwa tana da kyau a gare ni, kuma ka karveni Idan ka san mutuwa tana da kyau a gare ni, kuma ina roqonka tsoronka a cikin gaibi da bayyane, da kuma kalmar gaskiya cikin gamsuwa da fushi, kuma ina roqonka ni'ima wacce ba ta ƙarewa, da kuma farin ciki wanda ba ya yankewa, kuma ina roqonka yadda da qaddara, da daxin rayuwa bayan Mutuwa, da kuma jin daxin kallon fuskarka, da kuma fatan haxuwa da kai, kuma ina neman tsari da cuta mai cutarwa, kuma fitina mai vatarwa, Allah ka qawatani da adon Imani kuma ka sanya mu shiryayyu masu shiryarwa.”

18/19