16

«اللهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الثَّبَاتَ فِي الْأَمْرِ، وَالْعَزِيمَةَ عَلَى الرُّشْدِ، وَأَسْأَلُكَ مُوجِبَاتِ رَحْمَتِكَ، وَعَزَائِمَ مَغْفِرَتِكَ، وَأَسْأَلُكَ شُكْرَ نِعْمَتِكَ، وَحُسْنَ عِبَادَتِكَ، وَأَسْأَلُكَ قَلْبًا سَلِيمًا، وَلِسَانًا صَادِقًا، وَأَسْأَلُكَ مِنْ خَيْرِ مَا تَعْلَمُ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا تَعْلَمُ، وَأَسْتَغْفِرُكَ لِمَا تَعْلَمُ، إِنَّكَ أَنْتَ عَلَّامُ الْغُيُوبِ»
{في الحديث أنها خير من كنز الذهب والفضة}

16-(Allahumma innii as’alukas sabaata fil amri,wal aziimata alar rashdi,wa as’aluka muujibaati rahmatika,wa azaaima magfiratika,wa’as’aluka shukra ni’imatika,

“Ya Ubangiji lallai ni ina roqonka sabati a cikin Al-amari, da Himma kan Shiriya, kuma ina roqonka Abubuwan da zasu janyo shiriyarka, kuma ina roqonka godewa Ni’amarka, da kuma kyautata Ibadarka, kuma ina roqonka zuciya kuvutacciya, da Harshe mai gaskiya, kuma ina daga Al-kairin abunda na sani, kuma ina neman tsari daga abunda bansani ba, Lallai kai ne Masanin fake”

A CIKIN HADISI CEWA ITA MAFI AL-KAIRI DAGA TASKAR ZINARE DA AZURFA

16/19