«رَبِّ أَعِنِّي وَلاَ تُعِنْ عَلَيَّ، وَانْصُرْنِي وَلاَ تَنْصُرْ عَلَيَّ، وَامْكُرْ لِي وَلاَ تَمْكُرْ عَلَيَّ، وَاهْدِنِي وَيَسِّرِ الهُدَى لِي، وَانْصُرْنِي عَلَى مَنْ بَغَى عَلَيَّ، رَبِّ اجْعَلْنِي لَكَ شَكَّارًا، لَكَ ذَكَّارًا، لَكَ رَهَّابًا، لَكَ مِطْوَاعًا، لَكَ مُخْبِتًا، إِلَيْكَ أَوَّاهًا مُنِيبًا، رَبِّ تَقَبَّلْ تَوْبَتِي، وَاغْسِلْ حَوْبَتِي، وَأَجِبْ دَعْوَتِي، وَثَبِّتْ حُجَّتِي، وَسَدِّدْ لِسَانِي، وَاهْدِ قَلْبِي، وَاسْلُلْ سَخِيمَةَ صَدْرِي»
“Ya Ubangiji ka taimakeni kada ka taimaka a kaina, ka taimakeni kada ka taimaka akaina, ka xaukarmun fansa ka kaxau fansa akaina, ka shiye ni kuma ka saukaqemun Shiriya, Ya Ubangiji ka taimakeni kan wanda ya zalunceni kuma ka sanyan ni Mai yawan godiya a gare ka mai yawan Anbatonka, mai jin tsoronka, Mai biyayya a gareka mai komawa zuwa gareka, mai Maida Al-amarina zuwa gareka Ubangijim ka karvi tuba na, ka karvi tuba na, ka Amsa Addu’a ta ka tabbatar da Hujjata, ka saita mun harshe na, ka shiryar da Zuciyata, ka wanke mun Hiqidin da yake cikin Qirjina”