9

«اللَّهُمَّ أَعِنِّي عَلَى ذِكْرِكَ، وَشُكْرِكَ، وَحُسْنِ عِبَادَتِكَ»
{وهو دعاء يُشرع قوله في التشهد الأخير قبل السلام}

9-(Allaahumma a’inni alaa zikrika,washukrika,wa husni ibaadatika)

“Ya Ubangiji ka taimakeni kan Ambatonka, dag ode maka, da kuma kyautata Bautarka”

KUMA ITA CE ADDU’AR DA AKA SHAR’ANTA FAXARTA A TAHIYA MUSAMMAN A TAHIYAR QARSHE KAFIN SALLAMA.

9/16