8

«اللهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ جَهَنَّمَ، وَمِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ، وَمِنْ فِتْنَةِ الْمَحْيَا وَالْمَمَاتِ، وَمِنْ شَرِّ فِتْنَةِ الْمَسِيحِ الدَّجَّالِ»
{وهو دعاء يُشرع قوله في التشهد الأخير قبل السلام}

8-(Allahumma inni a’uzu bika min azaabi jahannama,wamin azaabil qabri,wa min fitnatil mahyaa wal mamaati,wa min sharri fitnatil masiihad dajjaal).

“Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga Azabar Wutar Jahannama da Azabar Qabari da fitinar Rayayyu da Matattu da kuma Sharrin fitinar Dujal Mai Shafa”

KUMA ITA CE ADDU’AR DA AKA SHAR’ANTA FAXARTA A TAHIYA MUSAMMAN A TAHIYAR QARSHE KAFIN SALLAMA.

8/16