«اللهُمَّ اجْعَلْ لِي فِي قَلْبِي نُورًا، وَفِي لِسَانِي نُورًا، وَفِي سَمْعِي نُورًا، وَفِي بَصَرِي نُورًا، وَمِنْ فَوْقِي نُورًا، وَمِنْ تَحْتِي نُورًا، وَعَنْ يَمِينِي نُورًا، وَعَنْ شِمَالِي نُورًا، وَمِنْ بَيْنِ يَدَيَّ نُورًا، وَمِنْ خَلْفِي نُورًا، وَاجْعَلْ فِي نَفْسِي نُورًا، وَأَعْظِمْ لِي نُورًا»
{وهو دعاء يُشرع قوله في السجود خاصة في صلاة الليل}
Ya Ubangiji kasanya haske a cikin Zuciya ta, da Haske a Harshe na, da haske a jina , da Haske a ganina, da Haske a Sama na, da haske a qasa na, da haske a daman a, da Haske a Hagun na, da haske a gaba na, da haske a baya na, kuma ka sanya haske a cikin raina, kuma ka girmamani da haske”
KUMA ITA CE ADDU’AR DA AKA SHAR’ANTA FAXARTA A SUJADA MUSAMMAN A SALLAR DARE