5

«اللهُمَّ أَعُوذُ بِرِضَاكَ مِنْ سَخَطِكَ، وَبِمُعَافَاتِكَ مِنْ عُقُوبَتِكَ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْكَ لَا أُحْصِي ثَنَاءً عَلَيْكَ أَنْتَ كَمَا أَثْنَيْتَ عَلَى نَفْسِكَ»
{وهو دعاء يُشرع قوله في السجود}

5-(Allahumma a’uzu biridhaka min sakhadika,wa bi mu’afaatika,min min uqubatika,wa a’uzu bika minka la uhsii sanaa’an alaika anta kama asnaita alaa nafsika)

“Ya Ubangiji ina neman tsarinka da yardaraka daga fushinka, da kuma rangwamenka daga Uqubarka, kuma ina neman tsarinka daga kai bana kidanye yabo a gareka kai kaxai kamar yadda ka yabi kanka”

KUMA ITA CE ADDU’AR DA AKA SHAR’ANTA FAXARTA A SUJADA

5/16