15
- Ya ubangiji ka nisanta tsakaninmu da tsakanin laifukana kamar yadda ka nisanta tsakanin Gabas da Yam...
- “Ya Ubangijin Jibrila da Mika’ila da Israful wanda ya halicci sammai da Qasa, Masanin fake kaine mai...
- Na fuskantar da Fuskata ga wanda ya halicci sammai da qasa ina mai bin Addinsa, kuma bai kasance cik...
- “Tsarki ya tabbata gare ya ubangijinmu da godiya a gareka, Ya Ubangiji kayi mun gafara” KUMA WANNAN...
- “Ya Ubangiji ina neman tsarinka da yardaraka daga fushinka, da kuma rangwamenka daga Uqubarka, kuma...
- Ya Ubangiji kayi mun gafarar Zunubaina baki xayansu qanana da Manya, farkonsu da qarshen su bayyanan...
- Ya Ubangiji kasanya haske a cikin Zuciya ta, da Haske a Harshe na, da haske a jina , da Haske a gani...
- “Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga Azabar Wutar Jahannama da Azabar Qabari da fitinar Rayayyu da M...
- “Ya Ubangiji ka taimakeni kan Ambatonka, dag ode maka, da kuma kyautata Bautarka” KUMA ITA CE ADDU’A...
- “Ya Ubangiji kayi mun gafarar abunda na gabatar da wanda na jinkirta da wanda na voye da wanda na ba...
- “Ya Ubangiji ni ina neman tsarinka daga savo da bashi” KUMA ITA CE ADDU’AR DA AKA SHAR’ANTA FAXARTA...
- “Ya Ubangiji lallai ina roqonka Al-janna, kuma ina neman tsarinka”. KUMA ITA CE ADDU’AR DA AKA SHAR’...
- “Ya Ubangiji lallai ni ina neman tsarinka daga rowa, kuma ina neman tsarinka da tsoro kuma ina neman...
- “Ya Ubangiji lallai ni na zalunci kaina zalunci kuma babu gafarta sai kai, kayi mun gafara daga gare...
- “Ya Ubangiji kayi mun Hisabi Hisabi mai sauqi”. KUMA ITA CE ADDU’AR DA AKA SHAR’ANTA FAXARTA A CIKIN...
- “Ya Ubangiji ka tsare ni Azabarka Ranar da zaka tashi bayinka” KUMA ITA CE ADDU’AR DA AKA SHAR’ANTA...