14

«اللهُمَّ إِنِّي ظَلَمْتُ نَفْسِي ظُلْمًا كَثِيرًا وَلَا يَغْفِرُ الذُّنُوبَ إِلَّا أَنْتَ، فَاغْفِرْ لِي مَغْفِرَةً مِنْ عِنْدِكَ، وَارْحَمْنِي إِنَّكَ أَنْتَ الْغَفُورُ الرَّحِيمُ»
{وهو دعاء يُشرع قوله في الصلاة فيقال في السجود أو بعد التشهد الأخير قبل السلام}

14-(Allahumma innii zalamtu nafsii kasiiran,wala yagfiruz zunuuba illaa anta)

“Ya Ubangiji lallai ni na zalunci kaina zalunci kuma babu gafarta sai kai, kayi mun gafara daga gareka, kuma kaji qaina domin kai ne Maigafara Mai jin qai”.

KUMA ITA CE ADDU’AR DA AKA SHAR’ANTA FAXARTA A CIKIN SALLAH SAI YA CE A SUJADA KO BAYAN TAHIYA QARSHE KAFIN SALLAMA.

14/16