13

«اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ الْبُخْلِ وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ الْجُبْنِ وَأَعُوذُ بِكَ أَنْ أُرَدَّ إِلَى أَرْذَلِ الْعُمُرِ وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ فِتْنَةِ الدُّنْيَا وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ»
{وهو دعاء يُشرع قوله في التشهد الأخير قبل السلام}

13-(Allahumma innii a’uzu bika minal bukhli wa a’uzu bika minal jubni wa a’uzu bika an aradda ilaa arzalil umuri wa a’uzu bika min fitnatid dunyawa a’uzu bika min azaabil qabri)

“Ya Ubangiji lallai ni ina neman tsarinka daga rowa, kuma ina neman tsarinka da tsoro kuma ina neman tsarinka daga in koma qasqantacciyar Rayuwa, kuma ina neman tsarinka daga fitinar Duniya kuma ina neman tsarinka daga Azabar Qabari”

KUMA ITA CE ADDU’AR DA AKA SHAR’ANTA FAXARTA A TAHIYA A TAHIYAR QARSHE KAFIN SALLAMA.

13/16