12

«اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْجَنَّةَ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنَ النَّارِ»
{وهو دعاء يُشرع قوله في التشهد الأخير قبل السلام}

12-(Allahumma innii as’alikal jannata,wa a’uzu bika minan naari)

“Ya Ubangiji lallai ina roqonka Al-janna, kuma ina neman tsarinka”.

KUMA ITA CE ADDU’AR DA AKA SHAR’ANTA FAXARTA A TAHIYA A TAHIYAR QARSHE KAFIN SALLAMA.

12/16