12
﴿رَبِّ أَعُوذُ بِكَ مِنْ هَمَزَاتِ الشَّيَاطِينِ ٩٧ وَأَعُوذُ بِكَ رَبِّ أَنْ يَحْضُرُونِ ٩٨﴾ [المؤمنون: ٩٧-٩٨]
“Yã Ubangijĩna, inã nẽman tsari da Kai daga fizge-fizgen Shaiɗãnu. "Kuma inã nẽman tsari da Kai, ya Ubangijĩna! Dõmin kada su halarto ni” [Al-mu’aminun: 97-98]