23

«اللهُ أَكْبَرُ كَبِيرًا، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ كَثِيرًا، وَسُبْحَانَ اللهِ بُكْرَةً وَأَصِيلًا»

18-(Allahu akbar kabiiran,walhamdu lillaahi kasiiran,wa subhanallahi bukratan wa asiilaa)

Allah shi mafi girma Kuma godiya Mai yawa ta tabbata ga Allah, Kuma tsarki ya tabbata ga Allah Safiya da Maraice

23/24