19

«اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِأَنَّ لَكَ الْحَمْدُ، لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ الْمَنَّانُ، بَدِيعُ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ، يَا ذَا الْجَلَالِ وَالْإِكْرَامِ، يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ»
{ورد في الحديث أن هذا الدعاء هو اسم الله الأعظم الذي إذا دُعي به أجاب وإذا سُئل به أعطى}

14-(Allahumma innii as’aluka bi’anna lakalhamdu,laa’ilaaha illa antal mannaanu, badii’as samaawaati wal ardi,yaa zal jalali wal ikraami,yaa hayyu yaa qayyuumu)

“Ya Ubangiji lallai ni ina roqonka da cewa godiya ta tabbata a gareka, babu wani Ubangiji sai kai kai ne Mai yawan Baiwa, Wanda ya samar da Sammai da Qasa, ya mai Xaukaka da Karamci, Ya rayayye ya tsayayye da kansa”

Ya zo cikin Hadisi cewa wannan Addu’ar ita sunan Allah mafi girma wanda in aka roqe shi das hi yake Amsawa ko aka tambaye shi yake bayarwa.

19/24