16

«لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ، وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ، سُبْحَانَ اللَّهِ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ، وَلَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ، وَاللَّهُ أَكْبَرُ، وَلَا حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلَّا بِاللَّهِ الْعَلِيِّ الْعَظِيمِ»

11-(Laailaaha illallaahu wahdahu laa shariika lahu,lahul mulku,walahul hamdu,wa huwa alaa kulli shai’in qadiirun,subhaanallaahi,walhamdu lillaahi,wa laa’ilaaha illallahu,wallaahu akbar,walaa haula walaa quwwata ilaa billahil aliyyul aziimi”.

Babu wani Ubangiji Sai Allah shi kaxai wanda bashi da Abokin tarayya, Mulki nasa ne kuma godiya ta tabbata a gare shi, kuma shi mai iko ne akan komai, tsarki ya tabbata ga Allah da godiya a gare shi kuma babu wani Ubangiji sai shi, kuma Allah shi ne Mafi girma kuma babu tsimi babu Dabara sai ga Allah Maxaukaki Maigirma” .

16/24