14
- Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu; Mai rahama, Mai jin ƙai; Mai nuna Mulkin Rãnar Sakama...
- Gõdiya ta tabbata ga Allah wanda Ya halitta sammai da ƙasa wanda ya sanya Mala’iku masu fukafukai bi...
- Gõdiya ta tabbata ga Allah wanda Ya halitta sammai da ƙasa, kuma Ya sanya duffai da haske
- Gõdiya ta tabbata ga Allah, wanda Yake abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasã Nãsa...
- “Godiya ta tabbata ga Allah godiya mai yawa kuma mai Al-barka a cikinta”
- Ubangijinmu godiya ta tabbata a gareka cikin sammai da Qasa, da kuma cikin abunda ka so na wani abu...
- “Ya Ubangiji godiya ta tabbata a gareka kuma gareka Makomar Al-amura take baki xaya”
- “Ya Ubangi godiya ta tabbata a gareka kaine mai riqe da Sammai da Qasa, kuma godiya ta tabbata a gar...
- Ya Ubangiji Ubangiji Sammai da Qasa kuma Ubangijin Al-arshi mai girma, kuma Ubangijin kowane Abu wan...
- Ya Ubangiji ni ina shaidawa da kai kuma ina shaidawa da Mala’ikunka da Masu xaukae da Al-arshinka, k...
- “Ya Ubangiji lalli ni ina roqonka cewa kuma na shaida cewa kai ne Allah Wanda babu wani Ubangiji fac...
- Babu wani Ubangiji sai Allah Mai girma kuma mai Haquri, Babu wani Ubangiji sai Allah Ubangijin Al-ar...
- Allah Allah shi ne Ubangiji na kuma bana masa Shirka ko xaya Kuma tana daga cikin Addu’ar Yaye baqin...
- “Babu wani Ubangiji Sai Allah shi kaxai bashi da Abokin tarayya, Allah shi ne mafi girma kuma godiya...
- Babu wani Ubangiji Sai Allah shi kaxai wanda bashi da Abokin tarayya, Mulki nasa ne kuma godiya ta t...
- Babu Wani Ubangiji Sai Allah shi kaxai, kuma ya zartar da Al-kawarinsa, kuma ya taimaki Bawansa, kum...
- Ya Ubangiji kai ne Ubangiji na wanda babu wani Ubangijin Sai kai kuma ni Bawanka ne kuma ina kan Alq...
- “Ya Ubangiji lallai ni ina roqonka da cewa godiya ta tabbata a gareka, babu wani Ubangiji sai kai ka...
- Tsarki ya tabbata a gareka babu abunda yafika girma Ubangijinmu”
- Tsarki ya tabbata ga Maabocin Isa da Mulki da Kuma Daukaka.
- “Allah shi Mafi girma –Sau Uku- Ma’abocin Mulki Maigirma, da galaba kan komai da isa da Xaukaka”
- Allah shi mafi girma Kuma godiya Mai yawa ta tabbata ga Allah, Kuma tsarki ya tabbata ga Allah Safiy...
- Kuma Mustahabi akan ka bayan kirari ga Allah kayoi Salati ga Manzon Allah SAW(Allaahumma salli wasal...
- Ka ce:* "Yã Allah Mamallakin mulki, Kanã bayar da mulki ga wanda Kake so, Kanã zãre mulki daga wanda...