13

«لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ الْعَظِيمُ الْحَلِيمُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ السَّمَاوَاتِ وَرَبُّ الْأَرْضِ وَرَبُّ الْعَرْشِ الْكَرِيمِ»
{وهو من أدعية الكرب والهم}

8-(Laa’ilaaha illallaahul aziimul haliimu,laailaaha illallahu rabbal arshil aziimi,laa’ilaaha illallahu rabbas samaawaati wa rabbal ardi wa rabbal arshil aziimi).

Babu wani Ubangiji sai Allah Mai girma kuma mai Haquri, Babu wani Ubangiji sai Allah Ubangijin Al-arshi Maigirma, Babu wani Ubangiji Sai Allah Ubangijin Sammai da Qasa kuma Ubangijin Al-arshi Maigirma”

Kuma tana daga cikin Addu’ar Yaye baqin ciki da Damuwa

13/24