12

«اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِأَنِّي أَشْهَدُ أَنَّكَ أَنْتَ اللَّهُ لاَ إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ الأَحَدُ الصَّمَدُ، الَّذِي لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ وَلَمْ يَكُنْ لَهُ كُفُوًا أَحَدٌ»
{ورد في الحديث أن هذا الدعاء هو اسم الله الأعظم الذي إذا دُعي به أجاب وإذا سُئل به أعطى}

7-(Allahumma innii as’aluka bi annii ashhadu annka antallahu laa’ilaaha illa antal ahadus samadu,allazii lam yalid walam yuulad walam yakun lahuu kufuwan ahadun)

“Ya Ubangiji lalli ni ina roqonka cewa kuma na shaida cewa kai ne Allah Wanda babu wani Ubangiji face kai kaxai wanda ake nufa da Bukata, wanda bai Haifa kuma ba’a Haife shi ba kuma bashi da kin da zai ja das hi ko xaya”

Ya zo cikin Hadisi cewa wannan Addu’ar ita sunan Allah mafi girma wanda in aka roqe shi das hi yake Amsawa ko aka tambaye shi yake bayarwa.

12/24