11
«اللَّهُمَّ إِنِّي أُشْهِدُكَ وَأُشْهِدُ مَلَائِكَتَكَ وَحَمَلَةَ عَرْشِكَ، وَأُشْهِدُ مَنْ فِي السَّمَاوَاتِ وَمَنْ فِي الْأَرْضِ، أَنَّكَ أَنْتَ اللَّهُ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ وَحْدَكَ لَا شَرِيكَ لَكَ، وَأَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُكَ وَرَسُولُكَ»
6-(Allahumma innii ushhiduka wa ushhidu malaa’ikatika wa hamalata arshika,wa ushhadu man fissamaawaati waman fil ardi,annaka antallaahu laailaaha illaa anta,wahdaka laa shariika laka,wa ashhadu anna Muhammadan abduka wa rasuuluka”.
Ya Ubangiji ni ina shaidawa da kai kuma ina shaidawa da Mala’ikunka da Masu xaukae da Al-arshinka, kuma ina Shaidawa da waxanda suke cikin Sammai da Qasa, cewa kai kaine Allah wanda babu wani sai kai kaxai baka da Abokin Tarayya a gareka, kuma ina shaidawa cewa Annabi Muhammad Bawanka ne kuma Manzonka”