5

Na Biyar: Ya wajaba kada Abinci da abin shan Mai Addu’a ya zamanto daga Haramun ne, saboda wannan yana daga cikin abubuwan da suke hana amsuwar addu’a; Saboda Hadisin Abu Huraira cewa Manzon Allah SAW ya faxi wani “Mutum wanda yake tsawaita tafiya yayi busu busu da qura, kuma yana xaga Hannayesa sama yana Addu’a yana cewa ya Ubangiji ya Ubangiji kuma Abincinsa daga Haram haka abunShansa daga Haram ne kuma yayi Guzuri da Haram saboda haka ta yaya za’a amsa masa Addu’arsa ? .

5/16