4

Na Huxu: Allah SWT yana farin ciki da tubanka da fuskantowarka zuwa gare shi komai nisan ka da kayi das hi da Zunubanka, saboda haka ina hanaka kada nisan Amsa Adduarka ya sanya ka bari yanke haso daga rahamarsa ya silalo zuwa zuciyarka, a’a ka halarto da farin cikinsa da tubanka da kuma fuskantowarka a gare shi –kuma shi ne Mawadaci ne, sai kuma ya riqa tuno faxinsa: “Kuma idan bayi na suka tambayeka game da ni to ni ina kusa Ina Amsa Addu’ar wanda ya roqeni”.

4/16