3

Na Uku: Dole ne ka Amince da Allah Maxaukaki, da kuma cewa shi mai iko ne Kan Amsa Addu’arka kuma Kai baka buqatuwa zuwa wani abun halitta da zai kusantaka zuwa ga Allah Maxaukaki, ko wanin hakan na Bidi’o’I waxan da Muslmi yakan iya faxawa waxanda basu Asali a Shari’a.

3/16