2

Na Biyu: dole ne ya riqa kawowa a zucirasa cewa Addu’arka, ita kaxai Ibada ce mai girma kuma Allah yana son, kuma za’a baka lada akanta, bugu da qarin kan amsa Addu’ar taka,

2/16