9

(بِسْمِ اللَّهِ الَّذِي لَا يَضُرُّ مَعَ اسْمِهِ شَيْءٌ، فِي الْأَرْضِ، وَلَا فِي السَّمَاءِ، وَهُوَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُ)
{يقولها ۳ مَرَّات}

9-(Bismillallahil lazi laa yadhurru ma’asmihi shai’un fil ardhi,wala fis sama’I wa huwas sami’ul aliim)

“Da Sunan Allah wanda in an faxi sunansa babu wani abu da zai cutar a qasa ne ko sama kuma shi mai ji ne Masani”

ZAI FAXA HAKA SAU UKU

0/3

9/12