5

(بِسْمِ اللَّهِ، تُرْبَةُ أَرْضِنَا، بِرِيقَةِ بَعْضِنَا، يُشْفَى سَقِيمُنَا، بِإِذْنِ رَبِّنَا)
{يضع من ريق نفسه على أصبعه ثم يضعه على التراب ثم يمسح به موضع الألم أوالجرح ويقول الدعاء}

(Da sunan Allah, Qasar mu, da yawun wasin mu zai warkar da wasu daga cikinmu da yardarm Ubangijinmu)

Zai Shafa Hannunsa na Dama kan wurin da yake masa ciwon ko Mara lafiyar sannan ya karanta wannan Addu’ar.

5/12