4

(اللَّهُمَّ رَبَّ النَّاسِ أَذْهِبِ البَاسَ، اشْفِ أَنْتَ الشَّافِي، لاَ شِفَاءَ إِلَّا شِفَاؤُكَ، شِفَاءً لاَ يُغَادِرُ سَقَمًا)
{يمسح بيده اليمنى على الألم أوالمريض ويقول الدعاء}

4-(Allahumma rabbannasi azhabil ba’asi,ishfi antash shafi laa shifa’a illa shifaa’uka,shifaa’an laa’yugadiru suqman)

(Ya Ubangijin Mutane ka taiyar da cutar kai ne mai Warkarwa , kuma babu wata Waraka sai sai taka)

Zai Shafa Hannunsa na Dama kan wurin da yake masa ciwon ko Mara lafiyar sannan ya karanta wannan Addu’ar.

4/12