بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ ﴿قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ ١ اللَّهُ الصَّمَدُ ٢ لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ ٣ وَلَمْ يَكُنْ لَهُ كُفُوًا أَحَدٌ ٤﴾
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ ﴿قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ ١ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ ٢ وَمِنْ شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ ٣ وَمِنْ شَرِّ النَّفَّاثَاتِ فِي الْعُقَدِ ٤ وَمِنْ شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ ٥﴾
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ ﴿قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ ١ مَلِكِ النَّاسِ ٢ إِلَهِ النَّاسِ ٣ مِنْ شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ ٤ الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ ٥ مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ ٦﴾
قراءة سورة الإخلاص والمعوذتين ثم النفث باليدين ومسح موضع الألم ويفعل ذلك ۳ مرات
Karanta Qulhuwa da Falaqi da Nasi sannan a tofa a Hannaye sannan a shafa inda yake ciwon
* "Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." "Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi
* "Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya""Daga sharrin abin da Ya halitta." "Da sharrin dare, idan ya yi duhu." "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin kuduri""Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."
* "Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne." "Mamallakin mutane." "Abin bautãwar mutãne." "Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa." "Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane." "Daga aljannu da mutane."