11
- A karanta Suratul Fatiha sau BakwaiIna neman tsari da Allah daga Shaxan abun nesantawa daga Rahama.D...
- karanta Ayatal Kursiyyi sau xayaAllah, bãbu wani Ubangiji fãce Shi, Rãyayye, Mai tsayuwa da kõme, gy...
- Karanta Qulhuwa da Falaqi da Nasi sannan a tofa a Hannaye sannan a shafa inda yake ciwon* "Ka ce: "S...
- (Ya Ubangijin Mutane ka taiyar da cutar kai ne mai Warkarwa , kuma babu wata Waraka sai sai taka) Za...
- (Da sunan Allah, Qasar mu, da yawun wasin mu zai warkar da wasu daga cikinmu da yardarm Ubangijinmu)...
- Da sunan Allah, ina neman tsarin Allah da ikonsa daga Sharrin abunda nake ji kuma nake tsoro” Zai sa...
- (Ina neman tsari da Kalmomin Allah cikakku daga dukkan Sharrin Shaixan da kuma citarsa, daga kuma du...
- Ina neman tsarin Allah da Kalmominsa cikakku daga sharrin abunda ya halitta ba zai cutar da kai ba
- “Da Sunan Allah wanda in an faxi sunansa babu wani abu da zai cutar a qasa ne ko sama kuma shi mai j...
- “Da sunan Allah, na na ke yi maka Ruqya, daga duk abin da zai cutar da kai, daga sharrin kowane rai...
- Ina roqon Allah Maigirma Ubangijin Al-Arshi Maigirma ya warkar da kai” ZAI KARANTA SAU BAKWAI DA ZAI...
- * Akwai Wasu Sharaxai da kuma wata Nusarwa wacce ya kamata a kula da ita a cikin Ruqya su ne:1. Ta k...