5

(اللَّهُمَّ فَاطِرَ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ، عَالِمَ الْغَيْبِ وَالشَّهَادَةِ، لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ رَبَّ كُلِّ شَيْءٍ وَمَلِيكَهُ، أَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ نَفْسِي وَمِنْ شَرِّ الشَّيْطَانِ وَشِرْكِهِ، وَأَنْ أَقْتَرِفَ عَلَى نَفْسِي سُوءًا، أَوْ أَجُرَّهُ إِلَى مُسْلِمٍ)

5-(Allahumma fadirissamawati wal ardi,alimal gaibi wash’shahaadati,la’ilaha illa anta rabba kulli shai’in wa maliikahu,a’uzu bika min sharri nafsii wa min sharrish shaidani wa shirkihi,wa an aqtarifa ala nasii suu’an,au ajurrahu ila muslim)

(Ya Ubangiji Mahaliccin Sammai da Qasa. Masanin fake da sarari, Babu wani Ubangiji sai kai Ubangijin kowane kuma Mamallakin kowane Abu, ina neman tsarinka daga Sharrin kaina da Sharrin Shaixan da Mutanensa, da kuma kada in janyowa kaina Wani Mummunan Abu ko in janyo ga Musulmi)

5/12