4

(اللَّهُمَّ بِكَ أَمْسَيْنَا وَبِكَ أَصْبَحْنَا وَبِكَ نَحْيَا وَبِكَ نَمُوتُ وَإِلَيْكَ الْمَصِيرُ)

4-(Allahumm bika amsaina wabika asbahna wabika nahya wabika namuutu wa'ilaikal masir)

“Ya Ubangiji da kai muka yi yammaci kuma da kai muka wayi garikuma dakai muke rayuwa, kuma da kai ne muke Mutuwa, kuma zuwa gareka zamu tashi”

4/12