2

(أَمْسَيْنَا وَأَمْسَى الْمُلْكُ لِلَّهِ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ، لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، اللَّهُمَّ إِنِّي أسْأَلُكَ خَيْرِ مَا فِي هَذَه الْليلة، وَخَيْر مَا بعدِها، وَأَعُوذُ بِك مِنْ شَرِّ مَا فِي هَذه الليلة، وَشَر مَا بَعْدِها، اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْكَسَلِ، وَالْهَرَمِ، وَسُوءِ الْكِبَرِ، وَفِتْنَةِ الدُّنْيَا، وَعَذَابِ الْقَبْر)

2-(Amsaina wa amasl mulku lillah) Walhamdulillah la’ilaha Illallah Wahdahu la Sharika lah wahdahu lasharika lah, Allahumma inni As’aluka khaira ma ba’adaha, Wa’a’uzu bika min Sharri mafi hathihi, Al-lailah, wa Sharri ma ba’adaha, Allahumma Inni A’uzu bika Min Al-kasal wal-haram wa Su’u Al-kibar, Wa fitnat Al-dunya, Wa Azab Al-qabr).

Mun Maraice kuma mulki na Allah ne kuma godiya ta tabbata ga Allah Babu wani Ubangiji sai shi shi kadai bashida abokin tarayya kuma godiya tasa ce kuma mai iko ne akan komai Ubangiji ina rokon ka Alkairin wannan rana da alkairin abinda yake bayanta kuma ina neman tsarinka daga sharrin wannan rana da abinda yake bayanta Ubangiji ina neman tsarinka daga Kasala da Mummunan girman kai, Ubangiji ina neman tsarinka daga Azabar wuta da kuma Azabar Kabari.

2/12