11

(يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ بِرَحْمَتِكَ أَسْتَغِيثُ أَصْلِحْ لِي شَأْنِي كُلَّهُ، وَلَا تَكِلْنِي إِلَى نَفْسِي طَرْفَةَ عَيْنٍ)

11-(Ya hayyu ya qayyumu birahmatika astagisu aslihli sha’ani kullahu wala takilni ila nafsi darfata aini)

Ya rayayye tsayayye da kansa ina neman taimakonka da Rahamarka, kuma ka ingantamun Sha’ani na baki xaya kuma kada ka barni da kaina ko qiftawar Ido

11/12