9

Addu’ar sat a qunshi yabo da kirari ga Allah SWT saboda Allah yana son Bawansa ya shagalta da yabonsa; don ya bauta masa da yabo a gare shi, in bah aka saboda Allah Wadatacce ne ga barin bayinsa, ya zo a cikin buhari da Muslim a Hadisin Ibn Mas’ud Manzon Allah SAW ya ce: “Babu wani abu mafi soyuwa gare shi kamar Yabo ga Allah kuma saboda haka ya yabi kansa”.

9/10