7

Ya kasance lafazan Addu’a kuma ya nace a wajen Allah wajen nema; saboda Hadisin Ibn Abbas –Allah ya yarda das u a cikin Addu’ar manzon Allah SAW ga Sahabbansa a ranar Badr inda yak e cewa: “Ya Ubangiji ka zartarmun da abunda kajyi mun Al-qawari, Ya Ubangiji ka zartarmun da abunda kajyi mun Al-qawari” kuma bai gushe ba yana roqon Ubangijinsa har said a Mayafinsa ya daga kafaxarsa, kuma Abubakar yana tare das hi, kuma yana ce masa: “ya Manzon Allah roqon da kake yi wa Ubangijinka ya isar maka” Muslim ne ya rawaito shi a lamba (1763). Kuma haka ya zo a cikin buhari da Muslim a Hadisin Abu Huraira –Allah ya yarda das hi- lokacin da Manzon Allah ya yiwa Dausu Addu’a sai y ace: “Ya Ubangiji ka shiryi Dausu, kuma ka kawo su, ya Ubangiji ka shiryi dausu kuma kazoo das u”

7/10