3
Kuma ya xaga Hannayensa kamar yadda Hadisin ya koyar da waxan nan Sunnonin guda Biyu Hadisin Abdullahi Bn Abbas –Allah ya yarda da su- ya ce: Umar Bn Khaxxab –Allah yarda das u- ya gayamun y ace: a lokacin yaqin Badr Manzon Allah ya kalli Mushirikai su suna su Dubu, Sababbansa Xari Uku da Sha tara, sai Annabin Allah ya kalli Al-qibla, Sannan ya Miqe Hannayansa yana roqon Ubangijinsa, “Ya Ubangiji ka zartarmun da abunda kajyi mun Al-qawari, Ya Ubangiji ka bani abunda kayi mun Alqawari”